KWANA___TARA___NA___BARAWO
LABARI CIKIN HOTUNA
Rundunar 'yan sanda ta Najeriya tayi nasarar kame wasu manya manyan' yan fashi da makami , gamida masu garkuwa da mutane akan hanyar Kaduna zuwa Abuja , dakuma hanyar Abuja zuwa Lokoja , da Abuja zuwa Nasarawa
Wasu daga cikin 'yan fashin dai suna sanye da kaki irin na sojojin Najeriya , kuma dauke da manyan makamai a hannunsu
' Yan jaridu dai sun samu daman tattaunawa da wasu daga cikinsu domin karin bayani
Wani me suna USAINI ya shaidama manema labarai cewa lallai talaucine ya jefashi cikin wannan mummunan aika-aika , da aka tambayeshi a ina suke samun kayan jam'an tsaro da suke amfani dashi sai yace wai idan sunyi fashi ne suke samu acikin jakukkuna da suka kwata
Rundunar tsaron ta 'yan sanda dai sunyi nasarane bayan sun fafata da wadannan gaggan baryi ne inda jami'an tsaron sukai nasarar harbe mutum bayar daga cikin' yan fashin har lahira , kuma sukai nasarar kama dayawa daga cikin batagarin mutanen
Wannan nasarar da UBANGIJI ya baiwa jami'an tsaron dai yanada nasaba da irin jajircewar da wannan gwamnati me albarka ta baba BUHARI ke yi wajen ganin ta yaki ta'addanci da 'yan ta'adda a lungu da sako na kasarmu Najeriya harma da makwabta
Daga karshe muna rokon ALLAH da ya kara tona ma duk wani azzalumi da azzalumai asiri a wannan kasa tamu Najeriya , su kuma jami'an tsaro UBANGIJI ya kara musu juriya da basira wajen jajircewa akan aikinsu na tsaron kasa da al'ummarta .

No comments:
Post a Comment